Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

25-31 ga Maris

1 KORINTIYAWA 4-6

25-31 ga Maris
  • Waƙa ta 123 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Ɗan Yisti Kaɗan Yake Kumburar da Dukan Dunƙulen Burodi”: (minti 10)

    • 1Ko 5:​1, 2​—Kiristoci da ke ikilisiyar Korinti sun ƙyale wani da ke yin zunubi a cikinsu

    • 1Ko 5:​5-813​—Bulus ya gaya musu su fitar da “yistin,” wato mai zunubin daga cikinsu kuma su miƙa shi ga Shaiɗan (mwbr19.03-HA an ɗauko daga it-2 230, 869-870)

    • 1Ko 5:​9-11​—Kada ’yan’uwa a cikin ikilisiya su riƙa sha’ani da masu zunubi da suka ƙi tuba (lv Rataye da ke shafi na 207 sakin layi na 2-3)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • 1Ko 4:9​—Ta yaya bayin Allah suka zama abin da mala’iku suke “sa wa ido”? (w09 5/15 24 sakin layi na 16)

    • 1Ko 6:3​—Mene ne Bulus yake nufi sa’ad da ya rubuta cewa: “Za mu yi wa mala’iku shari’a”? (mwbr19.03-HA an ɗauko daga it-2 211)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) 1Ko 6:​1-14 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA