Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | 1 KORINTIYAWA 4-6

“Dan Yisti Kadan Yake Kumburar da Dukan Dunkulen Burodi”

“Dan Yisti Kadan Yake Kumburar da Dukan Dunkulen Burodi”

5:1, 2, 5-11, 13

Tun da yankan zumunci yakan kawo baƙin ciki sosai, me ya sa aka ce yana nuna ƙaunar Allah a gare mu?

Yankan zumunci tsarin ne da ke nuna ƙauna ga . . .

  • Jehobah don yana nuna daraja ga sunansa.​—1Bi 1:​15, 16

  • ikilisiya don hakan zai kāre sauran ’yan’uwa da ke ikilisiyar.​—1Ko 5:6

  • mai zunubin don hakan zai sa ya gane kuskurensa.​—Ibr 12:11

Ta yaya za ka taimaka ma iyalin wanda aka yi masa yankan zumunci?