Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

4-10 ga Maris

ROMAWA 12-14

4-10 ga Maris
  • Waƙa ta 106 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Yadda Za Mu Nuna Ƙauna ga ’Yan’uwa”: (minti 10)

    • Ro 12:10​—Mu riƙa ƙaunar ’yan’uwanmu Kiristoci sosai (mwbr19.03-HA an ɗauko daga it-1 55)

    • Ro 12:​17-19​—Idan aka mana laifi, kada mu rama (w09 10/15 8 sakin layi na 3; w07 7/1 24-25 sakin layi na 12-13)

    • Ro 12:​20, 21​—Mu yi ma waɗanda suka yi mana laifi alheri (w12 11/15 29 sakin layi na 13)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Ro 12:1​—Mene ne wannan ayar take nufi? (lv 64-65 sakin layi na 5-6)

    • Ro 13:1​—Mene ne Bulus yake nufi sa’ad da ya ce “Allah ne ya kafa” shugabanni? (mwbr19.03-HA an ɗauko daga w08 6/15 31 sakin layi na 4)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ro 13:​1-14 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Ka Mai da Hankali ga Karatu da Kuma Koyarwa: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ka Yi Amfani da Tambayoyi, kuma ku tattauna darasi na 3 na ƙasidar nan Ka Mai da Hankali ga Karatu da Kuma Koyarwa.

  • Jawabi: (minti 5 ko ƙasa da hakan) w11-E 9/1 21-22​—Jigo: Me Ya Sa Kiristoci Suke Bukatar Su Biya Haraji Ko da Za A Yi Amfani da Shi a Hanyar da Ba Ta Dace Ba? (th darasi na 3)

RAYUWAR KIRISTA