Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

●○○ HAƊUWA TA FARI

Tambaya: Mene ne Allah ya nufa wa ’yan Adam?

Nassi: Fa 1:28

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya muka san cewa Allah zai cika nufinsa game da ’yan Adam?

○●○ KOMAWA ZIYARA TA FARKO

Tambaya: Ta yaya muka san cewa Allah zai cika nufinsa game da ’yan Adam?

Nassi: Ish 55:11

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Yaya rayuwa za ta kasance bayan Allah ya cika nufinsa game da ’yan Adam?

○○● KOMAWA ZIYARA TA BIYU

Tambaya: Yaya rayuwa za ta kasance bayan Allah ya cika nufinsa game da ’yan Adam?

Nassi: Za 37:​10, 11

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Mene ne za mu yi don mu amfana daga alkawuran da Allah ya yi?

RARRABA TAKARDAR GAYYATA NA TARON TUNAWA DA MUTUWAR YESU (23 ga Maris–19 ga Afrilu):

Muna gayyatar ka zuwa wani taro na musamman. Ga naka takardar gayyatar. Miliyoyin mutane a faɗin duniya za su taru a ranar Jumma’a, 19 ga Afrilu don su Tuna da Mutuwar Yesu. An rubuta lokaci da kuma wurin da za a yi taron a wannan yankin a cikin takardar. Muna kuma gayyatar ka ka zo ka saurari wani jawabi mai jigo “Ku Ƙoƙarta Don Ku Sami Rai Na Har Abada!” Za a ba da jawabin kafin makon da za a yi taron tunawa da mutuwar Yesu.

Tambayar da Za Ka Yi Idan Mutumin Ya So Wa’azin: Me ya sa Yesu ya mutu?