Ibrahim ya yi biyayya kuma ya ja-goranci Ishaku zuwa ƙasar Moriya

LITTAFIN TARO DON RAYUWA TA KIRISTA DA HIDIMARMU Maris 2020

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

Jerin tattaunawa game da Yesu da kuma mutuwarsa.

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

“Yahweh Ya Gwada Ibrahim”

Me ya sa Jehobah ya gaya wa Ibrahim ya yi hadaya da dansa?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

An Samo wa Ishaku Mata

Wane darasi za mu koya daga bawan Ibrahim idan muna so mu tsai da shawara?

RAYUWAR KIRISTA

Su Wa Zan Gayyata?

Su waye ne za ka so ka gayyace su zuwa taron Tunawa da Mutuwar Yesu na gaba?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Isuwa Ya Sayar da Matsayinsa na Dan Fari

Wadanne abubuwa masu daraja ne nake so in nuna cewa ina daukansu da muhimmanci?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Yakub Ya Sami Albarkar da Ta Dace da Shi

Ta yaya Yakub ya sami albarkar da ta dace da shi?

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Yakub Ya Yi Aure

Ta yaya za ku ji dadin aurenku duk da matsalolin da ba ku yi zaton za ku fuskanta ba?

RAYUWAR KIRISTA

Hanyoyin Kyautata Yadda Muke Wa’azi​—Yadda Za Mu Yi Wa Makafi Wa’azi

Ta yaya za mu damu da makafin da ke yankinmu kuma mu nuna muna kaunar su kamar Jehobah?