Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

2-8 ga Maris

FARAWA 22-23

2-8 ga Maris

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Yahweh Ya Gwada Ibrahim”: (minti 10)

    • Fa 22:​1, 2​—Allah ya gaya wa Ibrahim ya ba da hadayar ɗansa Ishaku (mwbr20.03-HA an ɗauko daga w12 1/1 23 sakin layi na 4-6)

    • Fa 22:​9-12​—Allah ya hana Ibrahim kashe Ishaku

    • Fa 22:​15-18​—Jehobah ya yi alkawari cewa zai albarkaci Ibrahim don ya yi biyayya (w12 10/15 23 sakin layi na 6)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

    • Fa 22:5​—Me ya sa Ibrahim ya gaya wa bayinsa cewa shi da Ishaku za su dawo duk da cewa ya san zai yi hadaya da Ishaku? (w16.02 7 sakin layi na 13)

    • Fa 22:12​—Ta yaya wannan nassin ya nuna cewa Jehobah yana zaɓan abubuwan da yake so ya sani kafin su faru? (mwbr20.03-HA an ɗauko daga it-1 853 sakin layi na 5-6)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah Allah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fa 22:​1-18 (th darasi na 2)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ka Yi Magana Ba Shakka, sai ku tattauna darasi na 15 na ƙasidar nan Ka Mai da Hankali Ga Karatu da Kuma Koyarwa.

  • Jawabi: (minti 5 ko ƙasa da hakan) it-1-E 604 sakin layi na 5​—Jigo: Me Ya Sa Aka Ce Ibrahim Mai Adalci Ne Tun Kafin Mutuwar Yesu? (th darasi na 7)

RAYUWAR KIRISTA