Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

23-29 ga Maris

FARAWA 27-28

23-29 ga Maris

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Yakub Ya Sami Albarkar da Ta Dace da Shi”: (minti 10)

    • Fa 27:​6-10​—Rebeka ta taimaka wa Yakub ya sami albarkar da ya kamata ya samu (mwbr20.03-HA an ɗauko daga w04 4/15 11 sakin layi na 4-5)

    • Fa 27:​18, 19​—Yakub ya gaya wa babansa cewa shi Isuwa ne (w07 10/1 31 sakin layi na 2-3)

    • Fa 27:​27-29​—Ishaku ya yi wa Yakub albarkar da ake yi wa ɗan fari (mwbr20.03-HA an ɗauko daga it-1 341 sakin layi na 6)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

    • Fa 27:46–28:2​—Wane darasi ne ma’aurata za su iya koya daga Ishaku da Rebeka? (mwbr20.03-HA an ɗauko daga w06 4/15 6 sakin layi na 3-4)

    • Fa 28:​12, 13​—Mene ne ma’anar mafarkin Yakub game da “matakala” ko tsani? (w04 6/1 30 sakin layi na 6)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah Allah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fa 27:​1-23 (th darasi na 2)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon, sai ku tattauna tambayoyi na gaba: Ta yaya mai shelan ya nuna cewa yana saurara sa’ad da maigidan yake magana? Ta yaya mai shelan ya yi amfani da abubuwan da muke wa’azi da su?

  • Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 6)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5 ko ƙasa da hakan) jl darasi na 17 (th darasi na 11)

RAYUWAR KIRISTA