Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

30 ga Maris–5 ga Afrilu

FARAWA 29-30

30 ga Maris–5 ga Afrilu

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Yakub Ya Yi Aure”: (minti 10)

    • Fa 29:​18-20​—Yakub ya amince ya bauta wa Laban har shekara bakwai kafin ya auri Rahila (mwbr20.03-HA an ɗauko daga w03 10/15 29 sakin layi na 6)

    • Fa 29:​21-26​—Laban ya yi wa Yakub wayo ta wurin ba shi Leya maimakon Rahila (mwbr20.03-HA an ɗauko daga w07 10/1 8-9; it-2 341 sakin layi na 3)

    • Fa 29:​27, 28​—Yakub ya yi abin da ya dace a yanayi mai wuya

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)

    • Fa 30:3​—Me ya sa Rahila ta ɗauki yaran da Bilha ta haifa wa Yakub kamar yaranta? (mwbr20.03-HA an ɗauko daga it-1 50)

    • Fa 30:​14, 15​—Me ya sa wataƙila Rahila ta ba da zarafin mijinta ya shigo wurinta don ta samu saiwar ɗaukar ciki ko manta’uwa? (w04 6/1 30 sakin layi na 7)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah Allah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fa 30:​1-21 (th darasi na 2)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA