Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

●○○ HAƊUWA TA FARI

Tambaya: Wane ne Yesu?

Nassi: Mt 16:16

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Me ya sa Yesu ya mutu?

○●○ KOMAWA ZIYARA TA FARKO

Tambaya: Me ya sa Yesu ya mutu?

Nassi: Mt 20:28

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya za mu nuna godiyarmu don fansar Yesu?

○○● KOMAWA ZIYARA TA BIYU

Tambaya: Ta yaya za mu nuna godiyarmu don fansar Yesu?

Nassi: Yoh 17:3

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Yaya Shaidun Jehobah suke yin taronsu?

RARRABA TAKARDAR GAYYATA NA TARON TUNAWA DA MUTUWAR YESU (14 ga Maris–7 ga Afrilu):

“Muna gayyatar ka zuwa wani taro da miliyoyin mutane za su halarta. Taron na tunawa da mutuwar Yesu ne.” Ka ba wa maigidan takardar gayyatar. Sai ka ce, “a cikin wannan takardar, akwai lokaci da kuma wurin da za a yi taron. Ban da haka, muna so mu gayyace ka zuwa wani taro na musamman da za a yi mako ɗaya kafin makon da za a yi taron tunawa da mutuwar Yesu.”

Tambayar da Za Ka Yi Idan Mutumin Ya So Wa’azin: Me ya sa Yesu ya mutu?