Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

1-7 ga Maris

LITTAFIN ƘIDAYA 7-8

1-7 ga Maris
  • Waƙa ta 4 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Darussa Daga Yadda Jehobah Ya Tsara Isra’ilawa”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • L.Ƙi 8:17—Yaya Jehobah ya ɗauki ’ya’yan fari maza na Isra’ilawa? (mwbr21.03-HA an ɗauko daga it-1 835)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) L.Ƙi 7:1-17 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Gayyata Zuwa Taron Tunawa da Mutuwar Yesu: (minti 2) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 11)

  • Komawa Ziyara: (minti 3) Ka ziyarci mutumin da ya so wa’azinmu kuma ya karɓi takardar gayyata na Taron Tunawa da Mutuwar Yesu. (th darasi na 6)

  • Komawa Ziyara: (minti 3) Ka gayyaci wani ɗalibinka na dā zuwa Taron Tunawa da Mutuwar Yesu. (th darasi na 12)

  • Komawa Ziyara: (minti 3) Ka gayyaci wani danginka da ka taɓa yi masa wa’azi zuwa Taron Tunawa da Mutuwar Yesu. (th darasi na 17)

RAYUWAR KIRISTA