DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Darussa Daga Yadda Jehobah Ya Tsara Isra’ilawa
Maza da aka naɗa ne suke ja-gora a bauta ta gaskiya (L.Ƙi 7:10; mwbr21.03-HA an ɗauko daga it-1 497 sakin layi na 3)
Ya kamata bayin Allah su kasance da tsari (L.Ƙi 7:11; mwbr21.03-HA an ɗauko daga it-2 796 sakin layi na 1)
Jehobah yana yin la’akari da kasawar kowannenmu (L.Ƙi 8:25, 26; w04 8/1 29-30 sakin layi na 8)
Kamar yadda Jehobah ya tsara Isra’ilawa a dā, haka ma ya tsara bayinsa a yau. Amma, yana lura da kowannenmu da dukan ƙoƙarin da muke yi don mu bauta masa.