Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

12-18 ga Afrilu

LITTAFIN ƘIDAYA 20-21

12-18 ga Afrilu

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Ka Kasance da Sauƙin Kai ko da Kana Fuskantar Matsi”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • L.Ƙi 20:​23-27​—Me za mu koya daga abin da Haruna ya yi sa’ad da aka masa horo da yadda Jehobah ya ɗauke shi duk da kuskurensa? (w14 6/15 26 sakin layi na 12)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) L.Ƙi 20:​1-13 (th darasi na 2)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 90

  • Ku Yi ‘Magana Mai Amfani Don Ƙarfafa’ Mutane: (minti 7) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Bayan haka sai ku amsa waɗannan tambayoyin: Ta yaya yin maganar da ba ta dace ba ko kuma yin gunaguni a kan mutane zai iya shafi ’yan’uwanmu? Me ya taimaka wa ɗan’uwa da muka gani a bidiyon ya gyara halinsa?

  • Ka Jimre da Matsi Daga Tsaranka!: (minti 8) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Bayan haka sai ku amsa waɗannan tambayoyin: Waɗanne irin matsi ne matasa da yawa suke fuskanta? Wace shawara ce take Fitowa 23:2? Waɗanne abubuwa huɗu ne za su taimaka mana mu shawo kan matsi daga tsaranmu?

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 25

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 129 da Addu’a