Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Dalilin da Ya Sa Ya Dace Mu Guji Yin Gunaguni

Dalilin da Ya Sa Ya Dace Mu Guji Yin Gunaguni

Jehobah ba ya son mai yin gunaguni (L.Ƙi 11:1; w01 7/1 11 sakin layi na 20)

Wanda yake yin gunaguni ya fi damuwa game da kansa kawai kuma ba ya nuna godiya (L.Ƙi 11:​4-6; w06 8/1 4 sakin layi na 7)

Wanda yake gunaguni yana sa wasu su yi sanyin gwiwa (L.Ƙi 11:​10-15; mwbr21.03-HA an ɗauko daga it-2 719 sakin layi na 4)

Ko da yake Isra’ilawa sun fuskanci matsaloli da yawa a jeji, duk da haka, suna da dalilai da yawa na nuna godiya. Idan muna tunani a kan abubuwa masu kyau da Jehobah yake yi mana a kullum, hakan zai sa mu guji yin gunaguni.