Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

19-25 ga Afrilu

LITTAFIN ƘIDAYA 22-24

19-25 ga Afrilu
  • Waƙa ta 8 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 1)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Jehobah Ya Mai da La’ana Ta Zama Albarka”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • L.Ƙi 22:​20-22​—Me ya sa Jehobah ya yi fushi da Bala’am? (w04 8/1 31 sakin layi na 5)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) L.Ƙi 23:​11-26 (th darasi na 2)

RAYUWAR KIRISTA