Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Jehobah Ya Mai da La’ana Ta Zama Albarka

Jehobah Ya Mai da La’ana Ta Zama Albarka

Mowabawa sun yi ƙoƙarin cutar da Isra’ilawa (L.Ƙi 22:​3-6)

Jehobah ya taimaka wa mutanensa (L.Ƙi 22:​12, 34, 35; 23:​11, 12)

Babu wanda zai yi gāba da Jehobah kuma ya yi nasara (L.Ƙi 24:​12, 13; mwbr21.03-HA an ɗauko daga bt 53 sakin layi na 5; it-2 291)

Babu abin da zai hana bayin Allah yin wa’azin Mulkinsa yadda ya nufa, ko da tsanantawa ake musu ko kuma idan bala’i ya abko. Idan muna fuskantar matsaloli, shin muna dogara ga Ubanmu na sama kuma mu ci gaba da ɗaukar ibadarsa da muhimmanci?