Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

22-28 ga Maris

LITTAFIN ƘIDAYA 13-14

22-28 ga Maris

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Yadda Bangaskiya Take Sa Mu Kasance da Ƙarfin Zuciya”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • L.Ƙi 13:27​—Me ’yan leƙen asirin suka faɗa da ya kamata ya sa Isra’ilawa su dogara ga Jehobah? (L.Fi 20:24; mwbr21.03-HA an ɗauko daga it-1 740)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) L.Ƙi 13:​1-20 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 73

  • Dalilin da Ya Sa Kiristoci Suke Bukatar Ƙarfin Zuciya​—Sa’ad da Suke Wa’azi: (minti 8) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Sai ku amsa tambayoyi na gaba: Wace matsala ce Kitty Kelly take fama da ita? Me ya taimaka mata ta kasance da ƙarfin zuciya? Waɗanne albarku ta samu don ta kasance da ƙarfin zuciya?

  • Dalilin da Ya Sa Kiristoci Suke Bukatar Ƙarfin Zuciya​—Don Su Nisanta Kansu Daga Siyasa ko Yaƙi: (minti 7) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon. Sai ku amsa tambayoyi na gaba: Waɗanne matsaloli ne Ayenge Nsilu ya yi fama da su? Me ya yi don ya kasance da ƙarfin zuciya? Me ya fahimta da ya taimaka masa ya dogara ga Jehobah?

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 20 da 21

  • Kammalawa (minti 3)

  • Waƙa ta 143 da Addu’a