DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Yadda Bangaskiya Take Sa Mu Kasance da Ƙarfin Zuciya
’Yan leƙen asiri da suka ba da rahoto mara kyau ba su da bangaskiya (L.Ƙi 13:31-33; 14:11)
Rashin bangaskiya na ’yan leƙen asiri guda goman ya sa Isra’ilawan sanyin gwiwa (L.Ƙi 14:1-4)
’Yan leƙen asiri da suka kasance da ƙarfin zuciya suna da bangaskiya (L.Ƙi 14:6-9; w06 10/1 17 sakin layi na 5-6)
Isra’ilawan sun taɓa ganin yadda Jehobah ya cece su daga hannun magabtansu. Hakan ya kamata ya tabbatar musu cewa Jehobah zai iya sa su yi nasara a kan ƙasar Kan’ana.