26 ga Afrilu–2 ga Mayu
LITTAFIN ƘIDAYA 25-26
Waƙa ta 135 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Halin Mutum Ɗaya Zai Iya Amfani Mutane da Yawa”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
L.Ƙi 26:55, 56—Ta yaya Jehobah ya nuna hikima a lokacin da yake raba wa zuriyar Isra’iIawa gādon ƙasa? (mwbr21.03-HA an ɗauko daga it-1 359 sakin layi na 1-2)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) L.Ƙi 25:1-18 (th darasi na 10)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. (th darasi na 1)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka gabatar da kuma tattauna (amma kar ka kunna) wani bidiyo da ka zaɓa. (th darasi na 3)
Jawabi: (minti 5) w04-E 4/1 29—Jigo: Me Ya Sa Adadin Mutanen da Suka Mutu da Littafin Ƙidaya 25:9 da 1 Korintiyawa 10:8 Suka Ambata Ya Bambanta? (th darasi na 17)
RAYUWAR KIRISTA
“Ka Zaɓi Abokan Kirki”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Darussa Daga Munanan Misalan Mutanen Dā—Taƙaitawa.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 27
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 44 da Addu’a