Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Halin Mutum Ɗaya Zai Iya Amfani Mutane da Yawa

Halin Mutum Ɗaya Zai Iya Amfani Mutane da Yawa

Mutanen Mowab sun yaudari Isra’ilawa su yi zunubi (L.Ƙi 25:​1, 2; lvs 118 sakin layi na 1-2)

Rashin amincin Isra’ilawa da kuma son kansu ya sa Jehobah ya yi fushi da su (L.Ƙi 25:​3-5; lvs 119 sakin layi na 4)

Ƙarfin halin da mutum ɗaya ya nuna ya sa Jehobah ya dakatar da bala’in da ya kawo a kan Isra’ilawa (L.Ƙi 25:​6-11)

KA TAMBAYI KANKA, ‘A wane yanayi ne nake bukatar ƙarfin zuciya don in zama dabam da mutanen duniya?’