Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

29 ga Maris–4 ga Afrilu

LITTAFIN ƘIDAYA 15-16

29 ga Maris–4 ga Afrilu

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Ku Guji Girman Kai da Iya Yi”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • L.Ƙi 15:​32-35​—Wane darasi ne labarin nan ya koya mana? (mwbr21.03-HA an ɗauko daga w98 9/1 20 sakin layi na 1-2)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) L.Ƙi 15:​1-16 (th darasi na 10)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA