5-11 ga Afrilu
LITTAFIN ƘIDAYA 17-19
Waƙa ta 80 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ni Ne . . . Gādonka”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
L.Ƙi 18:19—Mene ne ma’anar furucin nan “yarjejeniya ta gishiri ta har abada”? (mwbr21.03-HA an ɗauko daga g02 6/8 14 sakin layi na 2)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) L.Ƙi 18:1-13 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Komawa Ziyara: (minti 4) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Komawa Ziyara: Yesu—Mt 20:28. Ku dakatar da bidiyon a duk inda bidiyon ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ba wa mutumin ɗaya daga cikin littattafan da muke wa’azi da su. (th darasi na 6)
Jawabi: (minti 5) w18.01 18 sakin layi na 4-6—Jigo: Me Ya Sa Muke Ba Jehobah Kyauta? (th darasi na 20)
RAYUWAR KIRISTA
Bukatun Ikilisiya: (minti 15)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 23 da 24
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 7 da Addu’a