Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Yadda Jehobah Yake Ja-gorar Mutanensa

Yadda Jehobah Yake Ja-gorar Mutanensa

Jehobah ne yake zaɓan inda mutanensa za su je da lokacin da za su yi hakan (L.Ƙi 9:​17, 18; mwbr21.03-HA an ɗauko daga it-1 398 sakin layi na 3)

Waɗanda suke sansanin suna bukatar su yi biyayya a kullum (L.Ƙi 9:​21, 22; w11 4/15 4-5)

Jehobah ya yi amfani da mutane ajizai don su yi ja-gora (L.Ƙi 10:​5-8)

Idan muka yi ma waɗanda suke ja-gora biyayya, hakan zai nuna cewa muna yi wa Jehobah biyayya.