Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

Rarraba Takardar Gayyata na Taron Tunawa da Mutuwar Yesu (27 ga Fabrairu–27 ga Maris)

“Muna gayyatar ka zuwa wani taro da miliyoyin mutane za su halarta. Taron na Tunawa da Mutuwar Yesu ne.” Ka ba [ko ka tura masa ta imel ko sakon tes] wa maigidan takardar gayyatar. Sai ka ce, “a cikin wannan takardar, akwai lokaci da kuma wurin da za a yi taron [ko kuma yadda za ka halarci taron ta na’ura]. Ban da haka, muna so mu gayyace ka zuwa wani taro na musamman da za a yi mako ɗaya kafin makon da za a yi taron Tunawa da Mutuwar Yesu.”

Abin da Za Ka Yi Idan Mutumin Ya So Wa’azin: Ka nuna masa bidiyon nan [ko ka aika ta tes ko imel] Ka Tuna da Mutuwar Yesu.

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Me ya sa Yesu ya mutu?

Haɗuwa ta Fari

Tambaya: Wane ne Yesu?

Nassi: Mt 16:16

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Me ya sa Yesu ya mutu?

AN TATTAUNA NASSIN A LITTAFIN NAN:

Komawa Ziyara

Tambaya: Me ya sa Yesu ya mutu?

Nassi: Mt 20:28

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya za mu nuna godiya don fansar Yesu?

AN TATTAUNA NASSIN A LITTAFIN NAN: