Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

21-27 ga Maris

1 SAMA’ILA 16-17

21-27 ga Maris

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Yaƙin Na Jehobah Ne”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 1Sam 16:14—Wane mugun ruhu ne ya azabtar da Saul? (w05 4/1 9 sakin layi na 2)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Sam 16:1-13 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Gayyata Zuwa Taron Tunawa da Mutuwar Yesu: (minti 2) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. (th darasi na 11)

  • Gayyata Zuwa Taron Tunawa da Mutuwar Yesu: (minti 3) Ka gayyaci ’yan’uwa da abokanka da ka taɓa musu wa’azi zuwa Taron Tunawa da Mutuwar Yesu. (th darasi na 2)

  • Komawa Ziyara: (minti 3) Ka ziyarci mutumin da ya so wa’azinmu kuma ya karɓi takardar gayyata na Taron. (th darasi na 4)

  • Komawa Ziyara: (minti 3) Ka ziyarci mutumin da ya so wa’azinmu kuma ya karɓi takardar gayyata na Taron. Ka nuna wa mutumin yadda zai shiga dandalin jw.org. (th darasi na 20)

RAYUWAR KIRISTA