28 ga Maris–3 ga Afrilu
1 SAMA’ILA 18-19
Waƙa ta 36 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ka Zama Mai Tawali’u Sa’ad da Ka Yi Nasara”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
1Sam 19:23, 24—Mene ne ake nufi da cewa Sarki Saul “ya yi annabci”? (it-2-E 695-696)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Sam 18:25–19:7 (th darasi na 11)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
“Yadda Za Ka Daɗa Jin Daɗin Wa’azi—Ka Taimaka wa Ɗalibanka Su Daina Halayen da Jehobah Ba Ya So”: (minti 10) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Ku Taimaka wa Ɗalibanku Su Daina Halayen da Jehobah Ba Ya So.
Jawabi: (minti 5) km-E 1/03 1—Jigo: Aikin da Ke Bukatar Mu Zama Masu Tawali’u. (th darasi na 13)
RAYUWAR KIRISTA
Bukatun Ikilisiya: (minti 15)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 77
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 2 da Addu’a