Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

4-10 ga Afrilu

1 SAMA’ILA 20-22

4-10 ga Afrilu

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Yadda Za Ka Zama Abokin Kirki”: (minti 10)

  • Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)

    • 1Sam 21:12, 13—Mene ne za mu iya koya daga abin da Dauda ya yi? (w05 4/1 9 sakin layi na 7)

    • A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Sam 22:1-11 (th darasi na 5)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Komawa Ziyara: (minti 2) Ka ziyarci mutumin da ya so wa’azinmu kuma ya karɓi takardar gayyata na Taron Tunawa da Mutuwar Yesu. (th darasi na 6)

  • Komawa Ziyara: (minti 5) ) Bayan an gama Taron Tunawa da Mutuwar Yesu, ka soma tattaunawa da wani da ya halarci taron kuma ka amsa tambayar da ya yi game da taron. (th darasi na 12)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 04 batu na 3 (th darasi na 20)

RAYUWAR KIRISTA