18-24 ga Afrilu
1 SAMA’ILA 23-24
Waƙa ta 114 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ku Dogara ga Jehobah”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
1Sa 23:16, 17—Ta yaya za mu yi koyi da Jonathan? (w17.11 27 sakin layi na 11)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Sam 23:24–24:7 (th darasi na 10)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa a yankin. (th darasi na 6)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Ka ba wa mutumin ɗaya daga cikin littattafan da ke Kayan Aiki don Koyarwa. (th darasi na 13)
Jawabi: (minti 5) w19.03 23-24 sakin layi na 12-15—Jigo: Ka Riƙa Haƙuri da Waɗanda Kake Nazari da Su. (th darasi na 14)
RAYUWAR KIRISTA
“Dukan Jarrabobi Suna da Ranar da Za Su Ƙare”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Nuna Haɗin Kai a Duniya Cike da Nuna Wariya.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lfb darasi na 79
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 96 da Addu’a