13-19 ga Maris
1 TARIHI 27-29
Waƙa ta 133 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Wani Mahaifi Ya Ba Ɗansa Shawara Mai Kyau”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
1Tar 27:33—Ta yaya Hushai ya nuna mana misali mai kyau na zama abokin kirki? (w17.03 29 sakin layi na 6-7)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Tar 27:1-15 (th darasi na 10)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Bidiyon Komawa Ziyara: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Komawa Ziyara: Yesu—Mt 20:28. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka ziyarci mutumin da ya so waꞌazinmu kuma ya karɓi takardar gayyata na taron Tunawa da Mutuwar Yesu. Ka gabatar kuma ku tattauna (amma kar ka kunna) bidiyon nan Me Ya Sa Yesu Ya Mutu? (th darasi na 9)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka ziyarci mutumin da ya so waꞌazinmu kuma ya karɓi takardar gayyata na taron Tunawa da Mutuwar Yesu. Ka soma nazarin Littafi Mai Tsarki da shi da ƙasidar nan Ka Ji Daɗin Rayuwa Har Abada! (th darasi na 6)
RAYUWAR KIRISTA
Bukatun Ikilisiya: (minti 5)
Abubuwan da Ƙungiyarmu ta Cim Ma: (minti 10) Ku kalli bidiyon Abubuwan da Ƙungiyarmu Ta Cim ma na watan Maris.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 40
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 45 da Adduꞌa