Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Wani Mahaifi Ya Ba Ɗansa Shawara Mai Kyau

Wani Mahaifi Ya Ba Ɗansa Shawara Mai Kyau

Ka ƙulla dangantaka mai kyau da Jehobah (1Tar 28:9; w05 3/1 11 sakin layi na 9)

Ka bauta wa Jehobah da dukan zuciyarka (1Tar 28:9; w12 4/15 16 sakin layi na 13)

Ka dogara ga Jehobah, kada ka ji tsoro (1Tar 28:20; w17.09 32 sakin layi na 20-21)

Saꞌad da Sarki Dauda ya tsufa ne ya ba ɗansa Sulemanu wannan shawarar kafin ya soma gagarumin aikin gina haikalin. Me ya sa wannan shawarar take da amfani a gare mu, musamman ga matasa?