17-23 ga Afrilu
2 TARIHI 10-12
Waƙa ta 103 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Za Ka Amfana Daga Bin Shawara Mai Kyau”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
2Tar 11:16, 17—Wane darasi ne za mu iya koya daga yadda Rehoboam ya yi biyayya? (w18.06 14 sakin layi na 2-4)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Tar 10:1-15 (th darasi na 2)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Mutumin ya ba da wata hujja da aka saba bayarwa a yankin. (th darasi na 12)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka ba da ɗaya daga cikin littattafan da ke Kayan Aiki don Koyarwa. (th darasi na 6)
Jawabi: (minti 5) be 69 sakin layi na 4-5—Jigo: Ka Koyar da Ɗalibanka Saꞌad da Suka Nemi Shawara. (th darasi na 20)
RAYUWAR KIRISTA
“Yadda Za a Yi Amfani da Bidiyoyin Nazari”: (minti 5) Jawabi da bidiyo. Ku kalli bidiyon Maraba da Zuwa Nazarin Littafi Mai Tsarki.
Bukatun Ikilisiya: (minti 10)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 43
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 121 da Adduꞌa