Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

Sarki Sulemanu Ya Tsai da Shawarar da Ba Ta Dace Ba

Sarki Sulemanu Ya Tsai da Shawarar da Ba Ta Dace Ba

Ku kalli bidiyon Gabatarwar Littafin 2 Tarihi.]

Sulemanu ya tara wa kansa dawakai da karusa daga Masar (M.Sh 17:​15, 16; 2Tar 1:​14, 17)

An bukaci mutane da birane da za su kula da waɗannan dawakai da karusa da Sulemanu ya tara (2Tar 1:14; it-1-E 174 sakin layi na 5; 427)

A farkon mulkin Sulemanu, mutane sun ji daɗi sosai, amma daga baya ya soma zalunci. Saꞌad da Rehobowam ya zama sarki, mutanen sun yi tawaye don ya daɗa ba su ayyuka kuma ya zalunce su. (2Tar 10:​3, 4, 14, 16) Hakan ya nuna cewa shawarwarin da muke yankewa suna da sakamako.​—Ga 6:7.