24-30 ga Afrilu
2 TARIHI 13-16
Waƙa ta 3 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“A Wane Lokaci Ne Za Mu Dogara Ga Jehobah?”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
2Tar 15:16—Ta yaya za mu iya yin koyi da karfin zuciya da Asa ya nuna? (w17.03 19 sakin layi na 7)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Tar 14:1-15 (th darasi na 5)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka gaya wa mutumin game da dandalinmu, sai ka ba shi katin jw.org. (th darasi na 1)
Komawa Ziyara: (minti 4) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Ka gaya wa mutumin yadda muke nazarin Littafi Mai Tsarki da mutane kuma ka ba shi katin nazarin Littafi Mai Tsarki. (th darasi na 11)
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 5) lff darasi na 09 batu na 7 da Wasu Sun Ce (th darasi na 6)
RAYUWAR KIRISTA
“Ku Tsai da Shawarwari da Za Su Nuna Kun Dogara Ga Jehobah”: (minti 15) Tattaunawa da bidiyo.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 44 batu na 1-4 da ƙarin bayani na 5
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 39 da Adduꞌa