27 ga Maris–2 ga Afrilu
2 TARIHI 5-7
Waƙa ta 129 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Zuciyata Kullum Za Ta Kasance a Wurin”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
2Tar 6:29, 30—Ta yaya adduꞌar da Sulemanu ya yi za ta ƙarfafa mu? (w11 1/1 11 sakin layi na 7)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 2Tar 6:28-42 (th darasi na 11)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Gayyata Zuwa Taron Tunawa da Mutuwar Yesu: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Idan maigidan ya saurari waꞌazinmu, ka gabatar kuma ku tattauna (amma kar ka kunna) bidiyon nan Ka Tuna da Mutuwar Yesu. (th darasi na 3)
Komawa Ziyara: (minti 4) Bayan an gama Taron Tunawa da Mutuwar Yesu, ka soma tattaunawa da wani da ya halarci taron kuma ka amsa tambayar da ya yi game da taron. (th darasi na 17)
Jawabi: (minti 5) w93-E 2/1 31—Jigo: Me Za Mu Yi Idan Yanayinmu Ya Hana Mu Halartan Taron Tunawa da Mutuwar Yesu? (th darasi na 18)
RAYUWAR KIRISTA
“Ka ‘Kiyaye Zuciyarka’”: (minti 10) Tattaunawa da bidiyo.
Bukatun Ikilisiya: (minti 5)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 41 batu na 5 da taƙaitawa da bita da kuma maƙasudi
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 34 da Adduꞌa