Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

RAYUWAR KIRISTA

Ka “Kiyaye Zuciyarka”

Ka “Kiyaye Zuciyarka”

Jehobah ya sa Sulemanu ya rubuta cewa: Ka “kiyaye zuciyarka da dukan iyakacin ƙoƙari.” (K. Ma 4:23) Amma Israꞌilawa sun daina bauta wa Jehobah da “dukan zuciyarsu.” (2Tar 6:14) Sarki Sulemanu ma ya bar matansa masu bauta ma wasu alloli su sa ya daina bauta wa Jehobah. (1Sar 11:4) Ta yaya za ka kiyaye zuciyarka? Wannan shi ne jigon talifin nazari da ke Hasumiyar Tsaro na Janairu 2019, shafuffuka na 14-19.

KU KALLI BIDIYON NAN DARUSSA DAGA HASUMIYAR TSARO​—KA KIYAYE ZUCIYARKA, SAI KU AMSA TAMBAYOYI NA GABA:

Waɗanne abubuwa ne da za su iya sa ꞌyanꞌuwan nan su daina kasancewa da bangaskiya, kuma ta yaya wannan talifin ya taimaka musu su kiyaye zuciyarsu?

  • Brent da Lauren

  • Umjay

  • Happy Layou

Ta yaya wannan talifin ya taimaka maka?