6-12 ga Maris
1 TARIHI 23-26
Waƙa ta 123 da Adduꞌa
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“An Tsara Yadda Ake Bauta a Haikali da Kyau”: (minti 10)
Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah: (minti 10)
1Tar 25:7, 8—Ta yaya waɗannan ayoyin suka nuna cewa rera waƙar yabo ga Jehobah yana da muhimmanci? (w22.03 22 sakin layi na 10)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah da waꞌazi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4) 1Tar 23:21-32 (th darasi na 5)
KA YI WAꞌAZI DA ƘWAZO
Bidiyon Rarraba Takardar Gayyata na Taron Tunawa da Mutuwar Yesu: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon Rarraba Takardar Gayyata na Taron Tunawa da Mutuwar Yesu. Ku dakatar da bidiyon a duk inda ya tsaya don ku tattauna tambayoyin da ke ciki.
Gayyata Zuwa Taron Tunawa da Mutuwar Yesu: (minti 3) Ka soma da batun da ke yadda za mu yi waꞌazi. Idan maigidan ya so waꞌazin, ka gabatar kuma ku tattauna (amma kar ka kunna) bidiyon nan Ka Tuna da Mutuwar Yesu. (th darasi na 11)
Jawabi: (minti 5) w11-E 6/1 14-15—Jigo: Me Ya Sa Kiristoci Suke da Tsari? (th darasi na 14)
RAYUWAR KIRISTA
“Yadda Za Mu Taimaka Bayan Wani Balaꞌi”: (minti 10) Tattaunawa da and bidiyo.
Za A Soma Gayyatar Mutane Zuwa Taron Tunawa da Mutuwar Yesu Ran Asabar, 11 ga Maris: (minti 5) Tattaunawa. Ka ɗan tattauna abin da ke cikin takardar gayyatar. Ka bayyana shirin da ikilisiyarku ta yi don jawabi na musamman da Taron Tunawa da Mutuwar Yesu, da kuma yadda za a gayyaci mutane a yankinku.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) lff darasi na 39 da ƙarin bayani na 3
Kammalawa (minti 3)
Waƙa ta 127 da Adduꞌa