Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

An Tsara Yadda Ake Bauta a Haikali da Kyau

An Tsara Yadda Ake Bauta a Haikali da Kyau

Sarki Dauda ya tsara aikin da Lawiyawa da firistoci suke yi a haikali (1Tar 23:​6, 27, 28; 24:​1, 3; it-2-E 241, 686)

An zaɓi ƙwararrun mawaƙa da waɗanda suke koyo don su riƙa rera waƙa ga Jehobah (1Tar 25:​1, 8; it-2-E 451-452)

An ba Lawiyawa da wasu maꞌaikata aikin gadin ƙofofi da kuma lura da maꞌaji (1Tar 26:​16-20; it-1-E 898)

Muna bauta wa Jehobah a hanyar da ta dace domin shi mai tsara ayyuka da kyau ne.​—1Ko 14:33.

DON BIMBINI: Ta yaya ake tsara yadda muke bauta wa Jehobah a yau?