Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

RARRABA TAKARDAR GAYYATA NA TARON TUNAWA DA MUTUWAR YESU (11 ga Maris–4 ga Afrilu)

“Muna farin cikin gayyatar ka zuwa wani taro da miliyoyin mutane za su halarta. Taron na Tunawa da Mutuwar Yesu ne.” Ka ba wa maigidan takardar gayyata ko ka tura masa ta wayarsa. “A cikin wannan takardar, akwai lokaci da kuma wurin da za a yi taron. Ban da haka, muna so mu gayyace ka zuwa wani taro na musamman da za a yi mako ɗaya kafin makon da za a yi Taron Tunawa da Mutuwar Yesu.”

Idan Mutumin Ya So Waꞌazin: Ka nuna [ko ka tura] masa bidiyon nan Ka Tuna da Mutuwar Yesu.

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Me ya sa Yesu ya mutu?

HAƊUWA TA FARI (1-10 ga Maris, 5-30 ga Afrilu)

Tambaya: Wane ne Yesu?

Nassi: Mt 16:16

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Me ya sa Yesu ya mutu?

KOMAWA ZIYARA

Tambaya: Me ya sa Yesu ya mutu?

Nassi: Mt 20:28

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Ta yaya za mu nuna godiya don fansar da Yesu ya ba da?