14-20 ga Afrilu
KARIN MAGANA 9
Waƙa ta 56 da Adduꞌa | Gabatarwar Taro (minti 1)
1. Ku Zama Masu Hikima Ba Masu Reni Ba
(minti 10)
Mai reni ba ya karɓan shawara, kuma yakan rena mai ba da shawarar (K. Ma 9:7, 8a; w22.02 shafi na 9 sakin layi na 4)
Mai hikima yakan karɓi shawara da hannu biyu-biyu, kuma ya gode ma wanda ya ba shi shawarar (K. Ma 9:8b, 9; w22.02 shafi na 12 sakin layi na 12-14; w01-E 5/15 shafi na 30 sakin layi na 1-2)
Mai hikima yakan amfana, amma mai reni yakan sha wahala (K. Ma 9:12; w01-E 5/15 shafi na 30 sakin layi na 5)
2. Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah
(minti 10)
K. Ma 9:17—Mene ne “ruwan sata,” kuma me ya sa yake da “daɗi”? (w06 11/1 shafi na 27 sakin layi na 1)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu?
3. Karatun Littafi Mai Tsarki
(minti 4) K. Ma 9:1-18 (th darasi na 5)
4. Komawa Ziyara
(minti 4) WAꞌAZI GIDA-GIDA. Mutumin ya halarci taron Tunawa da Mutuwar Yesu. (lmd darasi na 8 batu na 3)
5. Komawa Ziyara
(minti 4) WAꞌAZI A INDA JAMAꞌA SUKE. Kwanan baya ka nuna masa wurin da za a yi taron Tunawa da Mutuwar Yesu a yankinsu. (lmd darasi na 7 batu na 4)
6. Komawa Ziyara
(minti 4) SAꞌAD DA KAKE AYYUKA NA YAU DA KULLUM. Kwanan baya ka nuna ma wani danginka wurin da za a yi taron Tunawa da Mutuwar Yesu a yankinsu. (lmd darasi na 8 batu na 4)
Waƙa ta 84
7. Kun Fi Sauran ’Yan’uwa Ne Don Karin Ayyuka a Ƙungiyar Jehobah?
(minti 15) Tattaunawa.
Ku kalli BIDIYON. Sai ka tambayi masu sauraro:
Mene ne kalmar nan “gata” take nufi?
Ta yaya ya kamata waɗanda suke da ƙarin ayyuka su ɗauki kansu?
Me ya sa yi wa ꞌyanꞌuwa hidima ya fi neman matsayi muhimmanci?
8. Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya
(minti 30) w23.3 26-28 sakin layi na 1-10