31 ga Maris–6 ga Afrilu
KARIN MAGANA 7
Waƙa ta 34 da Adduꞌa | Gabatarwar Taro (minti 1)
1. Ku Guji Yanayoyin da Za Su Iya Sa Ku Yi Lalata
(minti 10)
Wani saurayi marar hankali da gangan ya bi hanyar da akwai karuwai (K. Ma 7:7-9; w24.07 16 sakin layi na 8-9)
Wata karuwa ta zo ta rinjaye shi (K. Ma 7:10, 13-21; w15 6/15 16 sakin layi na 8)
Dangantakarsa da Jehobah ta ɓace domin bai yanke shawara mai kyau ba (K. Ma 7:22, 23; w23.06 23 sakin layi na 10)
2. Abubuwa Masu Daraja Daga Kalmar Allah
(minti 10)
K. Ma 7:3—Me zai taimaka wa mutum ya zama mai hankali, kuma me ya sa halin nan yake da muhimmanci? (w23.12 25 sakin layi na 5)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu?
3. Karatun Littafi Mai Tsarki
(minti 4) K. Ma 7:6-20 (th darasi na 2)
4. Komawa Ziyara
(minti 4) WAꞌAZI GIDA-GIDA. Kwanan baya da ka ba mutumin takardar gayyata na taron Tunawa da Mutuwar Yesu, ya ce zai zo taron. (lmd darasi na 9 batu na 5)
5. Komawa Ziyara
(minti 4) SAꞌAD DA KAKE AYYUKA NA YAU DA KULLUM. Kwanan baya da ka ba mutumin takardar gayyata na taron Tunawa da Mutuwar Yesu, ya ce zai zo taron. (lmd darasi na 9 batu na 4)
6. Komawa Ziyara
(minti 4) WAꞌAZI A INDA JAMAꞌA SUKE. Kwanan baya da ka ba mutumin takardar gayyata na taron Tunawa da Mutuwar Yesu, ya ce zai zo taron. (lmd darasi na 9 batu na 3)
Waƙa ta 13
7. Yana Jiran Wani Zarafi (Lu 4:6)
(minti 15) Tattaunawa.
Ku kalli BIDIYON. Sai ka tambayi masu sauraro:
Ta yaya aka jarrabci Yesu, kuma ta yaya mu ma za a iya jarrabce mu?
Ta yaya za mu guji jarrabar Iblis?
8. Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya
(minti 30) w23.3 15-17 sakin layi na 1-8