LITTAFIN TARO DON RAYUWA TA KIRISTA DA HIDIMARMU Mayu 2016
Gabatarwa
Yadda za a ba da Hasumiyar Tsaro da Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa? Ka yi amfani da misalan nan don ka rubuta taka gabatarwar.
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Yin Addu’a a Madadin Wasu Yana Faranta wa Jehobah Rai
Allah ya gaya wa Ayuba ya yi addu’a a madadin ‘yan’uwansa marar mutunci guda uku, ko da yake su suka sa ya kara bakin ciki. Ta yaya aka albarkaci Ayuba don bangaskiyarsa da kuma jimirinsa? (Ayuba 38-
RAYUWAR KIRISTA
Shin Kana Amfani da JW Library?
Ta yaya za ka saukar da manhajar? Ta yaya za ta taimaka maka a taro da kuma wa’azi?
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Daraja Yesu Zai Sa Mu Kasance da Salama da Jehobah
Shin al’ummai sun daraja ikon Yesu ne? Me ya sa yake da muhimmanci mu daraja Sarkin da Allah ya nada? (Zabura 2)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Wa Za Ya Sauka Cikin Tentin Jehobah?
Zabura sura 15 ta kwatanta abin da Jehobah yake bukata daga aminansa.
RAYUWAR KIRISTA
Hanyoyin Yin Amfani da JW Library
Yadda za mu yi amfani da manhajar don nazari da taro da kuma wa’azi.
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Annabcin da Aka Yi Game da Almasihu
Ka ga yadda annabcin da ka yi game da Almasihu a Zabura ta 22 suka cika a kan Yesu.
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
Ka Roki Jehobah Ya Ba Ka Karfin Zuciya
Me zai taimaka mana mu kasance da karfin zuciya kamar Dauda? (Zabura 27)