Gabatarwa
HASUMIYAR TSARO
Tambaya: Kana ganin cewa waɗannan kalaman za su cika kuwa?
Nassi: R. Yoh 21:
Abin da Za Ka Ce: Wannan talifin Hasumiyar Tsaro ta nuna yadda Allah zai cika wannan alkawarin da kuma yadda za ka amfana.
HASUMIYAR TSARO (bangon baya)
Tambaya: Ka yi la’akari da wannan tambayar. [Ka karanta tambaya ta farko da kuma amsoshin da ke shafi na 16.] Mece ce amsarka?
Nassi: Za 83:18
Abin da Za Ka Ce: Wannan talifin ya ba da ƙarin bayani a kan abin da Littafi Mai Tsarki ya faɗa game da sunan Allah.
MENENE AINIHI LITTAFI MAI TSARKI YAKE KOYARWA?
Tambaya: Wasu mutane suna ganin kamar Allah ne yake mulki da duniya. Amma ka san cewa Littafi Mai Tsarki bai faɗi hakan ba?
Nassi: 1Yo 5:19
Abin da Za Ka Ce: Wannan littafin ya yi bayani dalla-dalla game da abin da Littafi Mai Tsarki ya faɗa a kan wannan batun, har da wasu batutuwa.
KA RUBUTA TAKA GABATARWA
Ku yi amfani da fasalin da ke baya don rubuta taku gabatarwar wa’azi.