16- 22 ga Mayu
ZABURA 11-18
Waƙa ta 106 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Wa Za Ya Sauka Cikin Tentin Jehobah?”: (minti 10)
Za 15:
1,2 —Wajibi ne mu zama masu yin gaskiya (w03 8/1 23 sakin layi na 18; w89 9/15 26 sakin layi na 7) Za 15:3
—Wajibi ne mu yi hankali da furucinmu (w89 10/15 12 sakin layi na 10-11; w89 9/15 27 sakin layi na 2-3; w14 2/15 23, sakin layi na 10-11) Za 15:
4, 5 —Wajibi ne mu kasance da aminci a ɗabi’armu (w06 6/1 30 sakin layi na 11; w89 9/15 29-30; it-1 1211 sakin layi na 3)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Za 11:3
—Mene ne wannan ayar take nufi? (w06 6/1 30 sakin layi na 1; w05 5/15 32 sakin layi na 2) Za 16:10—Ta yaya wannan annabcin ya cika a kan Yesu Kristi? (w11 8/15 16 sakin layi na 19; w05 5/1 22 sakin layi na 9)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Za 18:
1-19
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) wp16.3 shafi na 16.
Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) wp16.3 shafi na 16
—Ka karanta nassosi daga JW Library don maigidan da ke wani yare, ya ga yadda ayar take a yarensa. Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bh 100-101 sakin layi na 10-11
—Ka ɗan nuna wa maigidan yadda zai yi amfani da JW Library don ya bincika wata tambaya da ya yi.
RAYUWAR KIRISTA
Waƙa ta 70
“Hanyoyin Yin Amfani da JW Library”—Sashe na 1: (minti 15) Tattaunawa. Ka saka bidiyoyin nan Ka Sarrafa Kuma Ka Yi Amfani da Ma’ajiyar Rubutu da Kuma Rumbun Bayani, sai ka ɗan tattauna wasu abubuwa a ciki. Bayan haka, ka tattauna kan magana na ɗaya da na biyu na talifin. Ka ba masu sauraro dama su faɗi wasu hanyoyin da suka yi amfani da JW Library a nazarin da suka yi su kaɗai da kuma a taro.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 15 sakin layi na 15-26, da tambayoyi don bimbini da ke shafi na 134
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 43 da Addu’a