AYUBA 38-42
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH |Yin Addu’a a Madadin Wasu Yana Faranta wa Jehobah Rai
Jehobah ya bukaci Ayuba ya yi addu’a a madadin Eliphaz da Bildad da kuma Zophar
42:7-10
-
Jehobah ya gaya wa Eliphaz da Bildad da kuma Zophar cewa su je wurin Ayuba don su yi hadayar ƙonawa
-
Jehobah ya bukaci Ayuba ya yi addu’a a madadinsu
-
Ayuba ya sami albarka bayan ya yi addu’a a madadinsu
Jehobah ya albarkaci Ayuba sosai don bangaskiya da kuma jimirinsa
42:10-17
-
Jehobah ya kawar da matsalar Ayuba kuma ya sa ya sami sauƙi
-
Abokan Ayuba da danginsa sun ƙarfafa shi don wahalar da ya sha
-
Jehobah ya maido wa Ayuba ninki biyu na arzikinsa da ya yi hasara
-
Bayan haka, Ayuba da matarsa sun sake haifan yara goma
-
An daɗa wa Ayuba shekaru 140 kuma hakan ya ba shi damar ganin jikokinsa har tsara huɗu