23- 29 ga Mayu
ZABURA 19-25
Waƙa ta 116 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Annabcin da Aka Yi Game da Almasihu”: (minti 10)
Za 22:1—Zai kasance kamar Allah ya yatsar da Almasihu (w11 8/15 15 sakin layi na 16)
Za 22:
7, 8—Mutane za su zagi Almasihu (w11 8/15 15 sakin layi na 13) Za 22:18—Za su jefa ƙuri’a don su rarraba tufafin Almasihu (w11 8/15 15 sakin layi na 14)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Za 19:14—Wane darasi ne za mu iya koya daga wannan ayar? (w06 6/1 30 sakin layi na 17)
Za 23:
1, 2 —Ta yaya Jehobah yake kamar makiyayi mai ƙauna? (w02 9/15 32 sakin layi na 1-2) Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Za 25:
1-22
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) bh.
Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) bh—Ka yi amfani da sashen yin bincike da ke JW Library don neman wata aya da ta amsa tambayar da maigidan ya yi.
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bh 129-130 sakin layi na 11-12—Ka ɗan nuna wa ɗalibin yadda zai yi amfani da JW Library don ya shirya nazarinsa.
RAYUWAR KIRISTA
Waƙa ta 55
“Hanyoyin Yin Amfani da JW Library”—Sashe na 2: (minti 15) Tattaunawa. Ka saka kuma ka ɗan tattauna bidiyoyin nan Ka Saukar da Kuma Yi Amfani Littafi Mai Tsarki da kuma Ka Yi Bincike a Littafi Mai Tsarki ko kuma Littattafai. Sai ka tattauna ƙaramin jigo na ƙarshe a talifin. Ka ba masu sauraro dama su faɗi wasu hanyoyin da suka yi amfani da JW Library a wa’azi.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 16 sakin layi na 1-15
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 139 da Addu’a