ZABURA 19-25
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH |Annabcin da Aka Yi Game da Almasihu
NASSI |
ANNABCI |
CIKAR ANNABCIN |
---|---|---|
Zabura 22:1 |
Kamar Allah ya yasar da shi |
Matta 27:46; Markus 15:34 |
Zabura 22: |
An masa dariya sa’ad da yake kan gungume |
Matta 27: |
Zabura 22:16 |
An kafa shi a kan gungume |
Matta 27:31; Markus 15:25; Yohanna 20:25 |
Zabura 22:18 |
An yi cacā da tufafinsa |
Matta 27:35 |
Zabura 22:22 |
Ya kafa misali wajen gaya wa mutane sunan Jehobah |
Yohanna 17:6 |