ZABURA 26-33
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH |Ka Roki Jehobah Ya Ba Ka Karfin Zuciya
Dauda ya kasance da ƙarfin zuciya don ya tuna yadda Jehobah cece shi
27:1-3
-
Jehobah ya ceci Dauda daga bakin zaki sa’ad da yake matashi
-
Jehobah ya taimaka wa Dauda ya kashe bear don ya kāre tumakinsa
-
Jehobah ya taimaki Dauda ya ci nasara a kan Goliyat
Me zai taimaka mana mu kasance da ƙarfin zuciya kamar Dauda?
27:4, 7, 11
-
Addu’a
-
Wa’azi
-
Halartan taro
-
Nazari na kai da ibada ta iyali
-
Ƙarfafa wasu
-
Tuna yadda Jehobah ya taimaka mana a dā