9- 15 ga Mayu
ZABURA 1-10
Waƙa ta 99 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Daraja Yesu Zai Sa Mu Kasance da Salama da Jehobah”: (minti 10)
[Ka saka bidiyon Gabatarwar Littafin Zabura.]
Za 2:
1-3 —An annabta cewa za a yi hamayya da Jehobah da kuma Yesu (w04 8/1 12-13 sakin layi na 4-8; it-1 507; it-2 386 sakin layi na 3) Za 2:
8-12 —Waɗanda suke daraja Sarkin da Jehobah ya naɗa ne kaɗai za su sami rai (w04 8/1 3 sakin layi na 2-3)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Za 2:7—Mene ne ‘ƙadaran Jehobah’? (w06 6/1 29 sakin layi na 6)
Za 3:2—Mene ne ma’anar kalmar nan Selah? (w06 6/1 29 sakin layi na 9)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Za 8:1–9:10
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Bangon wp16.3.
Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Bangon wp16.3
—Ka sa maigidan ya ce ba ya son ka karanta masa juyin New World Translation, sai ka nuna masa wani juyin Littafi Mai Tsarki a JW Library. Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bh 12 sakin layi na 12-13
—Ka ƙarfafa ɗalibin ya sauko da JW Library a na’urarsa.
RAYUWAR KIRISTA
Waƙa ta 138
Ka Daraja Gidan Jehobah: (minti 5) Tattaunawa. Ka saka bidiyon nan Ka Zama Abokin Jehobah
—Ka Daraja Gidan Jehobah. (Ka shiga KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI > YARA.) Bayan haka, ka gayyaci yara ƙanana zuwa kan dakali sai ka yi musu tambayoyi game da bidiyon. Sunan Allah a Cikin Nassosin Ibrananci: (minti 10) Jawabin da aka ɗauko daga ƙasidar nan Taimako don Nazarin Kalmar Allah, sashe na 1.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 15 sakin layi na 1-14, da akwatin da ke shafi na 138
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 11 da Addu’a