Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

28 ga Mayu–3 ga Yuni

MARKUS 13-14

28 ga Mayu–3 ga Yuni
  • Waƙa ta 55 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Kada Ku Ji Tsoron Mutane”: (minti 10)

    • Mk 14:​2931​—Manzannin ba su so su yi mūsun sanin Yesu ba

    • Mk 14:50​—Manzannin sun gudu sun bar Yesu sa’ad da aka kama shi

    • Mk 14:​47, 54, 66-72​—Bitrus ya yi ƙarfin hali don ya kāre Yesu kuma ya bi shi har zuwa inda mutanen suka kai shi, amma daga baya ya yi mūsun sanin Yesu har sau uku (ia 200 sakin layi na 14; it-2 619 sakin layi na 6)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Mk 14:​51, 52​—Wane ne saurayin da “ya gudu tsirara”? (w08 2/15 29 sakin layi na 9)

    • Mk 14:​60-62​—Mene ne wataƙila ya sa Yesu ya amsa tambayar da babban firist ya yi masa? (jy 287 sakin layi na 4)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mk 14:​43-59

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi. Bayan haka, ka gayyaci mutumin zuwa taro.

  • Komawa Ziyara ta Uku: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka zaɓi nassin da za ka yi amfani da shi, bayan haka, ka ba shi ɗaya daga cikin littattafan da muke amfani da su don nazari.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) bhs 181-182 sakin layi na 17-18.

RAYUWAR KIRISTA