MARKUS 13-14
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH |Kada Ku Ji Tsoron Mutane
Me ya sa manzannin suka tsorata?
14:29, 31
-
Da farko, suna ganin kamar babu abin da zai same su. Har ma Bitrus yana ganin cewa zai riƙe amincinsa ga Yesu fiye da sauran manzannin
14:32, 37-41
-
Ba su kasance a faɗake ba kuma ba su yi addu’a ba
Bayan an ta da Yesu daga mutuwa, mene ne ya taimaka wa manzannin su daina tsoron mutane kuma su yi wa’azi duk da adawa da aka yi musu?
13:9-13
-
Sun bi umurnin da Yesu ya ba su, kuma hakan ya taimaka musu su ci gaba da yin wa’azi duk da hamayya da kuma tsanantawa
-
Sun dogara ga Jehobah kuma sun yi addu’a sosai.—A. M. 4:24, 29
Wane yanayi ne zai iya nuna ko muna da ƙarfin hali?