Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

7-13 ga Mayu

MARKUS 7-8

7-13 ga Mayu
  • Waƙa ta 13 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Ku Ɗauki Gungumenku na Azaba, Ku Bi Ni”: (minti 10)

    • Mk 8:34​—Sai mun yi mūsun kanmu kafin mu iya bin Kristi (nwtsty na nazari; w92 8/1 17 sakin layi na 14)

    • Mk 8:​35-37​—Yesu ya yi tambayoyi biyu masu sa tunani da suka taimaka mana mu mai da hankali ga abubuwan da suka fi muhimmanci (w08 10/15 25-26 sakin layi na 3-4)

    • Mk 8:38​—Muna bukatar ƙarfin hali kafin mu iya bin Kristi (jy 143 sakin layi na 4)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Mk 7:​5-8​—Me ya sa Farisawa suka ɗauki batun wanke hannu da muhimmanci? (w16.08 30 sakin layi na 1-4)

    • Mk 7:​32-35​—Wane darasi muka koya a yadda Yesu ya warkar da kurman nan? (w00 3/1 10-11 sakin layi na 9-11)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Mk 7:​1-15

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

RAYUWAR KIRISTA